Hukumar hanasha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato NDLEA zasu dauki sabbin ma aikata
National drug law enforcement agency wato NDLEA zasu buÉ—e portal domin diban ma aikata wanda za su buÉ—e in sha Allah ranar sha biyu ga watan nan wato watan uku march 2023 sannan zasu rufeshi ranar 8 ga watan huÉ—u wato 8 April 2023
Related:- Yadda zaka cika sabon tallafin nomaKashe kashen aikin sune kamar haka
A. SUPERINTENDENT CADRE (General Duty or specialists:- shi wannan shine na masu degree kuma shima yakasu kashi uku ne
1. Assistant superintendent of Narcotics I (conpass 8):- shiwannan idan kanada degree na farko koh HND a kowanne irin field of study sannan ka gama NYSC shine kaza cikeshi
2. Assistant superintendent of Narcotics conpass 9 :- shima wannan haka saida degree amma a fannin LL.B LB koh B.Eng to wanda suka karanci English da kuma B.Pharm
3. Deputy Superintendent of Narcotics conpass 10:- shima wannan amma wanda sukeda MBBS koh DVM sune kaÉ—ai zasu cikeshi
B. NARCOTICS AGENT CADRE:- shimafai kasu kashi uku ne
1. Chief Narcotic Agent conpass 07:- shikuma wanda suka gama NCE ne koh kuma nurses da sukeda koh midwives, pharmacy technician, Lab dental technician koh makamancin sa sune sukeda daman cike wannan abun
2. Senior Narcotic Agent conpass 06:- shikuma wannan na masu diploma mane koh makamancinsa a makarantin sanannu
3. Narcotic Agent conpass 05:- shikuma shine na masu secondary school kuma dole yazama kanada credit 5 kuma a ciki a samu English da mathematics
C. NARCOTIC ASSISTANT CADRE:- shimadai yakasu kashi uku ne
1. Narcotic Assistant I conpass 04:- shikuma dole sai kanada credit 4 SSCE/GCE/NABTEB wanda ya haÉ—a da mathematics koh English banbancin wannan dana sama wato conpass05 shine shi wancan dole saikana dukka biyun wato English da mathematics amma wannan kuma inkanada É—aya zai iya wadatarwa
2. Narcotic Assistant II conpass 03:- shikuma wannan dole yakasance kanada credit 3 SSCE/GCE/NABTEB sannan zama akwai mathematics koh English
3. Artisans, Mechanic, Driver, cleaner/gardeners:- dole ya kasance kanada sheda gama secondary school koh kuma trade certificate Grade II or III.
Abubuwan da suka zama dole saikanadasu kafun ka cike wannan aikin
1. Dole yakasance kanada katin É—an kasa NIN number koma yakasance kai É—an Nigeria ne. Sannan anaso yakasance kanada illimin computer kaÉ—an amma badole bane
2. Dukkan takardunka da baka gabatardasu a lokacin da ake ɗaukanka wannan aiki bah toh baza a karɓesu ba daga baya
3. Dole yakasance kanada Lafia kuma zaka gabatarda certificate na medical fitness daga asibitin Gwamnati
4. Dole yakasance kanada shekara 20 zuwa talatin da biyar 35 years a matakin farko amma a sauran matakan aikin kuma daga 18 zuwa 30years ne saikuma wanda suke fannin lafia wato doctors da kuma drivers za a daukan har 40years ma
5. Tsawo karyayi ƙasada 1.65 metres ga maza 1.60 metres kuma na mata
6. Masu karatun likita dole yakasance sunada certificate su kuma lauyoyi called to bar
7. Kada yakance mai shaye shaye kuma yakasance mai hali mai kyau wanda ba ataɓa gurfanardashi a matsayin mai babban laifi bah
8. Dole kayi amfani da email É—inka da kuma phone number naka yayin cike wannan aikin
Yadda zaka cika wannan aiki shine
Da farkoh zaka shiga https://www.ndlea.gov.ngsaika danne abu uku da yake gefe zai baka wasu rubutu saika taɓa inda kaga an rubu Careers saika shiga ka karanta matakan sannanka fara naika kasan cewa yanzu basu buɗe da zaran sun buɗe insha Allah zamu kawo muku yadda zaku cike cikin photona insha Allah.
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kunada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
Post a Comment