Yadda zaka cika Sabon tallafin karatu scholarship daga Gwamnatin India

 Sabon tallafin karatu scholarship daga Gwamnatin kasar India ga kasashen africa 


Related:- Apply for Kano State postgraduate scholarship for first class students

Yadda zaka cika tallafin karatu scholarship NNPCL da chevron Nigeria limited JV scholarship award

Kasan India ta bawa kashashen africa dama domin yin karatu ƙyauta suna kashashensu wato a online kenan kamar irin Noun universitie, karutun wanda yahaɗa da 

Degree 

Masters 

Certificate 

PhD 

Za ayi shine a fannoni dabam dabam wanda suka haɗa da 

Computer science

Art and social sciences course

Da sauran courses masu yawan gaske kuma dukka wannan karatun zakayishine kyauta domin Gwamnatin India tarigada ta biya kuɗin don haka kai ba abunda zaka biya kawai dai abunda kake buƙata bai wuce waya da computer sai internet connection tunda a online za ana lecture kai harma da exams 

Yadda zaka nemi wannan tallafin karatu scholarship na India 

Da farko zaka shiga wannan link ɗin https://ilearn.gov.in/ kana shiga ka dubah sama zakaga inda aka rubuta Register/login saika taɓa wurin kamar yadda zaku gani a photon dake kasa


Kana tabawa zaikai shafinkamar haka yadda zaka gani a photon dake kasa saika dannan kan Sign up now 


Daga nan zai kaika inda zakayi registration na profile ɗinka saika kafara sa email address ɗin tukun saika dannan kan send verification code, saikaje email dinka ka dubah domin za aturoma code da zakayi copy kasasu a wurin kayi verified nasa sannan kazo kasa Password kada yayi kasa da kalmomi 8 kana gamawa saika dannan kan create 


Kana dannanwa zai kaika inda zakasa sunanka da kasarka dasauransu saika kayi update, sannan saika dawo homepage naga zakaga inza zaka zaɓi wani irin karatu kakeso kayi search kamar yadda zaku gani a photon dake kasa


Saika zaɓi kan sew programmes kana taɓawa kai kaika da zakaga jerin courses ɗinda ake dasu saika zaɓi wanda kakeso kayi kataɓa kansa 

Misali ka taɓa kan computer applications zaibkawoka nan inda zakayi registration na couser ɗin saika taɓa an New registration dake ƙasa 


Kana taɓawa shima zakayi register amma dole saida email address ɗinka da ka buɗe account na ilearn dashi wato wanda mukayi a farko. 
Daganan sai kazaɓi apply new programme kana tabawa zai kaika inda zaka cike form na wannan course ɗin 


Kuma wurin cikewa dole zakayi upload na waɗannan abubuwan 

Photo

National I'D card

Results

Passport

Sign naka wanda zaka iyayi a paper saika ɗau photon sa 

Sannan duk abunda zaka ɗaura kar yayi kasa da 50kb kuma kada yayi samada 250kb ma ana kada yayi nauyi kuma kada yayi kasa da yawa 

Kana gama cikewa saika kai submit ka jira zuwa randa za a nemeka inka samu toh in baka samubah toh 

Allah ya bada sa a 

©️✍️✍️✍️ A.I.H 

Arewatech360 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

Previous Post Next Post